ha_tn/oba/01/17.md

32 lines
857 B
Markdown

# Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsakonsa
# tsira
Wanɗannan sune mutanen da suka wanzu bayan hukuncin Yahweh. AT: "tsira daga hukuncin Yahweh" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# da ita
kalmar "ita" na nufin dutsen sihiyona
# gidan Yakubu ... Yosef kamar harshen wuta
Yahweh ya kwatanta gidajen Yakubu da na Yosef da wuta domin zasu hallaka Isuwa kamar yadda wuta ke cinye yayi kurmus ba da ɓata lokaci ba. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# harawa
"yayi" ko "kaikayi." wannan shine busasshiyar jikin amfanin gona wanda an rigaya an girbe hatsi daga jiki.
# sai su
kalmar "su" na nufin gidan Yakubu da gidan Yosef ne.
# zai kona su
kalmar "su" na nufin zuriyar Isuwa waɗanda sune kasar Idom.
# Babu wanda zai tsira daga gidan Isuwa
"Ba ko mutum ɗaya daga gidan Isuwa da zai tsira."