ha_tn/oba/01/17.md

857 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsakonsa

tsira

Wanɗannan sune mutanen da suka wanzu bayan hukuncin Yahweh. AT: "tsira daga hukuncin Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da ita

kalmar "ita" na nufin dutsen sihiyona

gidan Yakubu ... Yosef kamar harshen wuta

Yahweh ya kwatanta gidajen Yakubu da na Yosef da wuta domin zasu hallaka Isuwa kamar yadda wuta ke cinye yayi kurmus ba da ɓata lokaci ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

harawa

"yayi" ko "kaikayi." wannan shine busasshiyar jikin amfanin gona wanda an rigaya an girbe hatsi daga jiki.

sai su

kalmar "su" na nufin gidan Yakubu da gidan Yosef ne.

zai kona su

kalmar "su" na nufin zuriyar Isuwa waɗanda sune kasar Idom.

Babu wanda zai tsira daga gidan Isuwa

"Ba ko mutum ɗaya daga gidan Isuwa da zai tsira."