ha_tn/oba/01/15.md

897 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako don Idom

Gama ranar Yahweh ta yi kusa a bisa kan dukan kasashe.

Ba da jimawa ba Yahweh zai nuna wa dukan kasashe da cewa shi ne Ubangiji

Kamar yadda ka yi haka za'a yi maka

AT: "zan yi maka dai dai kamar yadda kuka yi wa shauran kasashe." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hakin ku zai koma a kanku

AT: "za ku sami sakamakon abubuwan da kuka yi."

Amma ku

Karmar nan "ku" na nufin jama'an Yahuda

kamar yadda kun bugu

Annabawa sun kwatanta mutanen da Yahweh ya horar da shan horo daga Yahweh. AT: "kamar yadda na horaceku."

Dutse na tsarkaka

Haka ake kiran Yerusalem

dukkan kasashe zasu cigaba da sha

AT: "zan hukunta dukkan kasashe babu iyaka." Yahweh ya hukunta Yerusalem, amma ya dakanta domin kaɗa ya hallaka dukan mutanen. Duk da haka, zai hukunta sauran kasashe har sai sun kare.