# Muhimmin Bayani: Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako don Idom # Gama ranar Yahweh ta yi kusa a bisa kan dukan kasashe. Ba da jimawa ba Yahweh zai nuna wa dukan kasashe da cewa shi ne Ubangiji # Kamar yadda ka yi haka za'a yi maka AT: "zan yi maka dai dai kamar yadda kuka yi wa shauran kasashe." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # hakin ku zai koma a kanku AT: "za ku sami sakamakon abubuwan da kuka yi." # Amma ku Karmar nan "ku" na nufin jama'an Yahuda # kamar yadda kun bugu Annabawa sun kwatanta mutanen da Yahweh ya horar da shan horo daga Yahweh. AT: "kamar yadda na horaceku." # Dutse na tsarkaka Haka ake kiran Yerusalem # dukkan kasashe zasu cigaba da sha AT: "zan hukunta dukkan kasashe babu iyaka." Yahweh ya hukunta Yerusalem, amma ya dakanta domin kaɗa ya hallaka dukan mutanen. Duk da haka, zai hukunta sauran kasashe har sai sun kare.