ha_tn/oba/01/15.md

32 lines
897 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako don Idom
# Gama ranar Yahweh ta yi kusa a bisa kan dukan kasashe.
Ba da jimawa ba Yahweh zai nuna wa dukan kasashe da cewa shi ne Ubangiji
# Kamar yadda ka yi haka za'a yi maka
AT: "zan yi maka dai dai kamar yadda kuka yi wa shauran kasashe." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# hakin ku zai koma a kanku
AT: "za ku sami sakamakon abubuwan da kuka yi."
# Amma ku
Karmar nan "ku" na nufin jama'an Yahuda
# kamar yadda kun bugu
Annabawa sun kwatanta mutanen da Yahweh ya horar da shan horo daga Yahweh. AT: "kamar yadda na horaceku."
# Dutse na tsarkaka
Haka ake kiran Yerusalem
# dukkan kasashe zasu cigaba da sha
AT: "zan hukunta dukkan kasashe babu iyaka." Yahweh ya hukunta Yerusalem, amma ya dakanta domin kaɗa ya hallaka dukan mutanen. Duk da haka, zai hukunta sauran kasashe har sai sun kare.