ha_tn/oba/01/12.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako game da Idom.

kaɗa ku yi pankama

"kaɗa ku yi farinciki" ko "kaɗa ku ji dadi domin"

abin ɗanuwanka

wannan shine yadda ake kiran jama'ar Ialila domin yakubu da Isuwa su yanuwane.

rana

AT: "ranar hukunci" ko kuma "lokacin hukunsi."

rashin tsa'a

"matsifa" ko kuma "damuwa"

a ranar hallakarsu

"a ranar da magabatansu suka hallakasu."

a ranar kuncin su

"domin ita ce lokacin da suke shan wahalla."

Matsifa ... hasara ... lallacewa

dukan waɗannan juyi ne daga kalma guda ɗaya. Masu juyi su yi amfani da kalma daya domin juyin kalmomi guda ukun nan.

bisa kuncinsu

"domin mummunar abinda ya faru da su."

kaɗa ku tsaci dokiyarsu

"kaɗa ku ɗauki dukiyrsu" ko "kɗa ku saci dukiyarsu."

mahaɗi

wuri wanda hanyoyi biyu suka ketare juna

kau da waɗanda suka tsere.

"a kashe jama'ar Isra'ila waɗanda suna kokarin tsira" ko "a kama waɗanda suke kokarin tsere." (UDB)

kaɗa ka basar da waɖanda suka tsira

"kaɗa ka kwaso waɗanda ke da rai ka bai wa magabata.