# Muhimmin Bayani: Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako game da Idom. # kaɗa ku yi pankama "kaɗa ku yi farinciki" ko "kaɗa ku ji dadi domin" # abin ɗanuwanka wannan shine yadda ake kiran jama'ar Ialila domin yakubu da Isuwa su yanuwane. # rana AT: "ranar hukunci" ko kuma "lokacin hukunsi." # rashin tsa'a "matsifa" ko kuma "damuwa" # a ranar hallakarsu "a ranar da magabatansu suka hallakasu." # a ranar kuncin su "domin ita ce lokacin da suke shan wahalla." # Matsifa ... hasara ... lallacewa dukan waɗannan juyi ne daga kalma guda ɗaya. Masu juyi su yi amfani da kalma daya domin juyin kalmomi guda ukun nan. # bisa kuncinsu "domin mummunar abinda ya faru da su." # kaɗa ku tsaci dokiyarsu "kaɗa ku ɗauki dukiyrsu" ko "kɗa ku saci dukiyarsu." # mahaɗi wuri wanda hanyoyi biyu suka ketare juna # kau da waɗanda suka tsere. "a kashe jama'ar Isra'ila waɗanda suna kokarin tsira" ko "a kama waɗanda suke kokarin tsere." (UDB) # kaɗa ka basar da waɖanda suka tsira "kaɗa ka kwaso waɗanda ke da rai ka bai wa magabata.