ha_tn/oba/01/12.md

52 lines
1.0 KiB
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako game da Idom.
# kaɗa ku yi pankama
"kaɗa ku yi farinciki" ko "kaɗa ku ji dadi domin"
# abin ɗanuwanka
wannan shine yadda ake kiran jama'ar Ialila domin yakubu da Isuwa su yanuwane.
# rana
AT: "ranar hukunci" ko kuma "lokacin hukunsi."
# rashin tsa'a
"matsifa" ko kuma "damuwa"
# a ranar hallakarsu
"a ranar da magabatansu suka hallakasu."
# a ranar kuncin su
"domin ita ce lokacin da suke shan wahalla."
# Matsifa ... hasara ... lallacewa
dukan waɗannan juyi ne daga kalma guda ɗaya. Masu juyi su yi amfani da kalma daya domin juyin kalmomi guda ukun nan.
# bisa kuncinsu
"domin mummunar abinda ya faru da su."
# kaɗa ku tsaci dokiyarsu
"kaɗa ku ɗauki dukiyrsu" ko "kɗa ku saci dukiyarsu."
# mahaɗi
wuri wanda hanyoyi biyu suka ketare juna
# kau da waɗanda suka tsere.
"a kashe jama'ar Isra'ila waɗanda suna kokarin tsira" ko "a kama waɗanda suke kokarin tsere." (UDB)
# kaɗa ka basar da waɖanda suka tsira
"kaɗa ka kwaso waɗanda ke da rai ka bai wa magabata.