ha_tn/jud/01/22.md

16 lines
796 B
Markdown

# waɗanda suke shakka
"waɗanda har yanzu basu yarda da cewa Yesu Allah bane"
# kuna fisgo su daga wuta
Bayanin nan na nuna yadda ake jawo mutane daga wuta kafin su fara ƙonewa. AT: "ana yi masu duk abin da yakamata domin a tserar da su daga mutuwa da rashin sannin Almasihu. Wannan na kama da ana jawosu ne daga cikin wuta" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# Ga waɗansu kuma ku nuna jinƙai da rawar jiki
"Ku nuna jinƙai ga jama'a, amma ku yi tsoron zunubi kamar yadda suka yi"
# Kuyi kyamar koda tufafin jikinsu ma
Yahuza yana zuguiguita al'amarin don ya gargaɗi masu karatun cewa zasu iya zama kamar waɗannan masu zunubi. AT: "Ku yi da su kamar kuma zaku iya zama masu laifin zunubi tawurin taɓa tufafinsu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole]])