ha_tn/jud/01/22.md

796 B

waɗanda suke shakka

"waɗanda har yanzu basu yarda da cewa Yesu Allah bane"

kuna fisgo su daga wuta

Bayanin nan na nuna yadda ake jawo mutane daga wuta kafin su fara ƙonewa. AT: "ana yi masu duk abin da yakamata domin a tserar da su daga mutuwa da rashin sannin Almasihu. Wannan na kama da ana jawosu ne daga cikin wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ga waɗansu kuma ku nuna jinƙai da rawar jiki

"Ku nuna jinƙai ga jama'a, amma ku yi tsoron zunubi kamar yadda suka yi"

Kuyi kyamar koda tufafin jikinsu ma

Yahuza yana zuguiguita al'amarin don ya gargaɗi masu karatun cewa zasu iya zama kamar waɗannan masu zunubi. AT: "Ku yi da su kamar kuma zaku iya zama masu laifin zunubi tawurin taɓa tufafinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)