ha_tn/jud/01/17.md

635 B

masu biye wa muguwar sha'awa tasu

Ana magana game da waɗannan mutane kamar sha'awar su sarakuna ne da suke mulki a kansu. AT: "ba za su taba iya daina rashin biyayya ga Allah ba ta wurin mugayen halayen da suke so su yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waɗannan ne

"Waɗannan ne masu ba'a" ko "Masu ba'an nan ne"

masu son zuciya

suna tunani kamar yadda marasa tsoron Allah suke yi, suna daraja abubuwan da marasa bi suke daraja wa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

basu da Ruhun

Ana magana game da Ruhu mai Tsarki kamar abu ne da mutane ke iya mallaka. AT: "Ruhun baya tare da su"