ha_tn/jud/01/17.md

16 lines
635 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# masu biye wa muguwar sha'awa tasu
Ana magana game da waɗannan mutane kamar sha'awar su sarakuna ne da suke mulki a kansu. AT: "ba za su taba iya daina rashin biyayya ga Allah ba ta wurin mugayen halayen da suke so su yi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# waɗannan ne
"Waɗannan ne masu ba'a" ko "Masu ba'an nan ne"
# masu son zuciya
suna tunani kamar yadda marasa tsoron Allah suke yi, suna daraja abubuwan da marasa bi suke daraja wa (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# basu da Ruhun
Ana magana game da Ruhu mai Tsarki kamar abu ne da mutane ke iya mallaka. AT: "Ruhun baya tare da su"