# masu biye wa muguwar sha'awa tasu Ana magana game da waɗannan mutane kamar sha'awar su sarakuna ne da suke mulki a kansu. AT: "ba za su taba iya daina rashin biyayya ga Allah ba ta wurin mugayen halayen da suke so su yi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # waɗannan ne "Waɗannan ne masu ba'a" ko "Masu ba'an nan ne" # masu son zuciya suna tunani kamar yadda marasa tsoron Allah suke yi, suna daraja abubuwan da marasa bi suke daraja wa (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # basu da Ruhun Ana magana game da Ruhu mai Tsarki kamar abu ne da mutane ke iya mallaka. AT: "Ruhun baya tare da su"