ha_tn/jud/01/09.md

613 B

bai kuskura ya faɗi

"bai faɗi wani abu" ko "ba ya so ya faɗi wani abu"

kalmar hukunci

"mummunar kalmar hukunci" ko "mummunar hukunci"

waɗannan mutane

mutane marasa tsoron Allah

faɗi wata kalmar hukunci game da

"faɗi mummunar abu marar gaskiya game da"

dukan abin da ba su gane ba

"kowane abu da ba su san ma'anar ba." AT: "duk abubuwa masu kyau da basu gane ba" ko "abubuwa masu ɗaukaka da basu gane ba" (1:8)

bi hanyar Kayinu

"bi hanyar" kalma ce da ke nufi "yi rayuwa iri ɗaya da." AT: "yi rayuwa iri ɗaya da wanda Kayinu ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)