ha_tn/jud/01/09.md

24 lines
613 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# bai kuskura ya faɗi
"bai faɗi wani abu" ko "ba ya so ya faɗi wani abu"
# kalmar hukunci
"mummunar kalmar hukunci" ko "mummunar hukunci"
# waɗannan mutane
mutane marasa tsoron Allah
# faɗi wata kalmar hukunci game da
"faɗi mummunar abu marar gaskiya game da"
# dukan abin da ba su gane ba
"kowane abu da ba su san ma'anar ba." AT: "duk abubuwa masu kyau da basu gane ba" ko "abubuwa masu ɗaukaka da basu gane ba" (1:8)
# bi hanyar Kayinu
"bi hanyar" kalma ce da ke nufi "yi rayuwa iri ɗaya da." AT: "yi rayuwa iri ɗaya da wanda Kayinu ya yi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])