# bai kuskura ya faɗi "bai faɗi wani abu" ko "ba ya so ya faɗi wani abu" # kalmar hukunci "mummunar kalmar hukunci" ko "mummunar hukunci" # waɗannan mutane mutane marasa tsoron Allah # faɗi wata kalmar hukunci game da "faɗi mummunar abu marar gaskiya game da" # dukan abin da ba su gane ba "kowane abu da ba su san ma'anar ba." AT: "duk abubuwa masu kyau da basu gane ba" ko "abubuwa masu ɗaukaka da basu gane ba" (1:8) # bi hanyar Kayinu "bi hanyar" kalma ce da ke nufi "yi rayuwa iri ɗaya da." AT: "yi rayuwa iri ɗaya da wanda Kayinu ya yi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])