ha_tn/jud/01/05.md

797 B

Ina so in tunashe ku

"Ina son ku tuna"

ko da shike kun rigaya kun san abin

"ko da shike kun rigaya kun san wannan abin gaba ɗaya"

Allah ya ceci wasu mutane daga kasar Masar

"Tun da daɗewa Ubangiji ya ceci Isra'ila daga Masar"

Ubangiji

Wasu rubutun na nuna "Yesu ne."

matsayin ikon su

"rikon amana da Allah ya basu"

bar wurin zaman su na ainihi

"bar ainihin wurin da aka zaɓa masu"

Allah ya sa su a sarƙa na har'abada a cikin duhu

"Allah ya saka waɗannan mala'ikun a cikin baƙin kurkuku inda baza su iya gudu ba"

duhu mai tsanani

A nan "duhu" kalma ce da take nuna wurin da matattu suke ko jahannama. AT: "cikin duhu mai tsanani a jahannama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

babban ranar

rana ta karshe da Allah zai yanke shari'a wa kowa