ha_tn/jud/01/05.md

36 lines
797 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Ina so in tunashe ku
"Ina son ku tuna"
# ko da shike kun rigaya kun san abin
"ko da shike kun rigaya kun san wannan abin gaba ɗaya"
# Allah ya ceci wasu mutane daga kasar Masar
"Tun da daɗewa Ubangiji ya ceci Isra'ila daga Masar"
# Ubangiji
Wasu rubutun na nuna "Yesu ne."
# matsayin ikon su
"rikon amana da Allah ya basu"
# bar wurin zaman su na ainihi
"bar ainihin wurin da aka zaɓa masu"
# Allah ya sa su a sarƙa na har'abada a cikin duhu
"Allah ya saka waɗannan mala'ikun a cikin baƙin kurkuku inda baza su iya gudu ba"
# duhu mai tsanani
A nan "duhu" kalma ce da take nuna wurin da matattu suke ko jahannama. AT: "cikin duhu mai tsanani a jahannama" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# babban ranar
rana ta karshe da Allah zai yanke shari'a wa kowa