# Ina so in tunashe ku "Ina son ku tuna" # ko da shike kun rigaya kun san abin "ko da shike kun rigaya kun san wannan abin gaba ɗaya" # Allah ya ceci wasu mutane daga kasar Masar "Tun da daɗewa Ubangiji ya ceci Isra'ila daga Masar" # Ubangiji Wasu rubutun na nuna "Yesu ne." # matsayin ikon su "rikon amana da Allah ya basu" # bar wurin zaman su na ainihi "bar ainihin wurin da aka zaɓa masu" # Allah ya sa su a sarƙa na har'abada a cikin duhu "Allah ya saka waɗannan mala'ikun a cikin baƙin kurkuku inda baza su iya gudu ba" # duhu mai tsanani A nan "duhu" kalma ce da take nuna wurin da matattu suke ko jahannama. AT: "cikin duhu mai tsanani a jahannama" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # babban ranar rana ta karshe da Allah zai yanke shari'a wa kowa