524 B
524 B
an karanta dokar sarki Atazazas
Za'a iya juya wannan a, wanda a wani takaddama za ku bukaci ku bayyana a fili wanda ya juya ya kuma karanta wasikar daga sarki Atazazas zuwa ga jami'ansa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
Rehum
Juya kamar a EZR 2:1.
Shimshaya
Juya kamar a EZR 4:7.
aiki na gidan Allah a Urushalima ya tsaya har sai shekara ta biyu na mulkin Dariyos
bata lokacin nan ya kai kimanin shekara shashida