574 B
574 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya fara tsarin sunayen mutanen da suka dawo da ga rabuwa da kasarsu..
tafi a sama
Wannan ƙarin magana ce wanda ke nufin tafiya zuwa ga Urushalima. AT: ''koma'' ko ''dawo'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Seraiya, Re'elaya, Mordekai, Bilshan, Misfar, Bigbai, Rehum, da kuma Ba'anah
Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Seraiya, Re'elaya, Mordekai, Bilshan, Misfar, Bigbai, Rehum, da kuma Ba'anah
Wannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)