ha_tn/ezr/04/07.md

352 B

Bishilam... Mitiredat...Tabil...Shimishaya

sunayen maza (Dubi:(See: rc://*/ta/man/translate/translate-names))

Wasikar

Wannan shine wasikar da aka yi magana a 4:4.

Aramaik

yaren da ake amfani a wannan wuri a lokacin domin harkokin kasuwanci

da kuma fassara

cikin Fasiya

Rehum

sunan na miji. Juya kamar a EZR 2:1.