"body": "Mutanen Yahuda sun yi wannan tambaya don su tsawata wa mutanen Isra'ila. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Amma ba ku da dalilin da za ku damu game da wannan.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Mutanen Yahuda suka yi tambaya don a nuna cewa ba su karɓi kome daga wurin sarki ba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Sarki bai taba biyan kudin abincinmu ba, kuma bai taba ba mu wata kyauta ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "\"muna da wata da'awa mafi girma ga Dauda fiye da ku.\" Zai iya zama da kyau a bayyana a fili abin da kasancewa da “ƙarin dama” ke nufi. AT: \"muna da damar da za mu bauta wa sarki kuma mu kasance tare da sarki fiye da ku\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Mutanen Isra'ila sun yi wannan tambaya don tunatar da mutanen Yahuda. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Mu ne farkon wanda ya ba da shawarar mu dawo da sarki!\" (Duba: figs_rquestion)"