rachelua_ha_2sa_tn_l3/19/42.txt

26 lines
906 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Donme kuke fushi game da wannan?",
"body": "Mutanen Yahuza sun yi wannan tambaya don su tsawata wa mutanen Isra'ila. Ana\niya rubuta wannan azaman bayani. Madadin fassara: \"Amma ba ku da dalilin da za\nku damu game da wannan.\" (Duba: [["
},
{
"title": "Mun ci wani abin da ya zama lallai sarki dole ya biya? Ko ya ba mu wasu kyaututtuka?",
"body": "Mutanen Yahuza suka yi tambaya don a nuna cewa ba su karɓi kome daga wurin\nsarki ba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. Madadin fassarar: \"Sarki bai taba\nbiyan kudin abincinmu ba, kuma bai taba ba mu wata kyauta ba.\" (Duba:"
},
{
"title": "'yancin da muke dashi wurin Dauda yafi naku",
"body": ""
},
{
"title": "Ba shawarar mu aka fara ji ba ta dawo da sarkinmu?",
"body": ""
},
{
"title": "kalmomin mutanen Yahuda sun fi kalmomin mutanen Isra'ila zafi",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]