rachelua_ha_2sa_tn_l3/19/42.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Donme kuke fushi game da wannan?",
"body": "Mutanen Yahuda sun yi wannan tambaya don su tsawata wa mutanen Isra'ila. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Amma ba ku da dalilin da za ku damu game da wannan.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Mun ci wani abin da ya zama lallai sarki dole ya biya? Ko ya ba mu wasu kyaututtuka?",
"body": "Mutanen Yahuda suka yi tambaya don a nuna cewa ba su karɓi kome daga wurin sarki ba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Sarki bai taba biyan kudin abincinmu ba, kuma bai taba ba mu wata kyauta ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "'yancin da muke dashi wurin Dauda yafi naku",
"body": "\"muna da wata da'awa mafi girma ga Dauda fiye da ku.\" Zai iya zama da kyau a bayyana a fili abin da kasancewa da “ƙarin dama” ke nufi. AT: \"muna da damar da za mu bauta wa sarki kuma mu kasance tare da sarki fiye da ku\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ba shawarar mu aka fara ji ba ta dawo da sarkinmu?",
"body": "Mutanen Isra'ila sun yi wannan tambaya don tunatar da mutanen Yahuda. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Mu ne farkon wanda ya ba da shawarar mu dawo da sarki!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kalmomin mutanen Yahuda sun fi kalmomin mutanen Isra'ila zafi",
"body": "\"Mutanen Yahuza sun yi magana mafi zafi fiye da mutanen Isra'ila.\" "
}
]