"body": "Mutanen Yahuda sun yi wannan tambaya don su tsawata wa mutanen Isra'ila. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Amma ba ku da dalilin da za ku damu game da wannan.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Mutanen Yahuza suka yi tambaya don a nuna cewa ba su karɓi kome daga wurin\nsarki ba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. Madadin fassarar: \"Sarki bai taba\nbiyan kudin abincinmu ba, kuma bai taba ba mu wata kyauta ba.\" (Duba:"
"body": "\"muna da wata da'awa mafi girma ga Dawud fiye da ku.\" Zai iya zama da kyau a\nbayyana a fili abin da kasancewa da “ƙarin dama” ke nufi. Madadin fassarar: \"muna\nda damar da za mu bauta wa sarki kuma mu kasance tare da sarki fiye da ku\" (Duba:"
"body": "Mutanen Isra'ila sun yi wannan tambaya don tunatar da mutanen Yahuza. Ana iya\nrubuta wannan azaman bayani. Madadin fassara: \"Mu ne farkon wanda ya ba da\nshawarar mu dawo da sarki!\" (Duba:"