ha_2ki_tn_l3/25/25.txt

18 lines
655 B
Plaintext

[
{
"title": "watan bakwai",
"body": "Wannan shi ne watan bakwai a kalandar Ibraniyanci. Yana cikin ƙarshen satin\nSetumba da kuma farkon sashin Oktoba akan kalandar Zamani. (Duba: translate_ordinal da translate_hebrewmonths)"
},
{
"title": "Elishama",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "dukkan mutanen",
"body": "Wannan janar ne. AT: \"mutane da yawa\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "daga mafi ƙanƙanta zuwa masu muhiminci",
"body": "Wannan hadin kai ne wanda ke nufin \"kowa.\"\nAT: \"daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci\" ko \"kowa da kowa\" (Duba: figs_merism)"
}
]