[ { "title": "watan bakwai", "body": "Wannan shi ne watan bakwai a kalandar Ibraniyanci. Yana cikin ƙarshen satin\nSetumba da kuma farkon sashin Oktoba akan kalandar Zamani. (Duba: translate_ordinal da translate_hebrewmonths)" }, { "title": "Elishama", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "dukkan mutanen", "body": "Wannan janar ne. AT: \"mutane da yawa\" (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "daga mafi ƙanƙanta zuwa masu muhiminci", "body": "Wannan hadin kai ne wanda ke nufin \"kowa.\"\nAT: \"daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci\" ko \"kowa da kowa\" (Duba: figs_merism)" } ]