"body": "Wannan shi ne watan bakwai a kalandar Ibraniyanci. Yana cikin ƙarshen satin\nSetumba da kuma farkon sashin Oktoba akan kalandar Zamani. (Duba: translate_ordinal da translate_hebrewmonths)"
"body": "Wannan hadin kai ne wanda ke nufin \"kowa.\"\nAT: \"daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci\" ko \"kowa da kowa\" (Duba: figs_merism)"