"body": "Anan Gehazi ya gwada tabbacin cewa Yahweh yana da rai da tabbacin abin da ya yanke shawarar yi. Wannan wata hanya ce ta cika\nalkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh, Na yi alkawari\" (Duba: figs_simile)"
"body": "Gehazi yana roƙon Na'aman ya ba shi waɗannan abubuwan domin ya ɗauke su ya ba wa annabawan. AT: \"Ina roƙo ka a ba ni gwanin zango da wasu\ntufafi biyu na ba su\" Gehazi yana tambayar Na'aman ya bashi waɗannan abubuwa saboda ya kaiwa annabin. AT: \"ina roƙon ka ka ba ni jaka biyu na zinariya da kayan alfarma guda biyu in kai masu\" (Duba: figs_explicit) "