ha_2ki_tn_l3/05/20.txt

62 lines
1.7 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya yi tafiya",
"body": "\"Na'man ya tafi\""
},
{
"title": "Gehazi",
"body": "Ka fassara sunan wannan mutumin kamar yadda kayi a 14:12. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan kalmar anyi amfani da ita a ja hankalin wani ga abinda za a ce a gaba. AT: \"duba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya kyale Na'aman ɗin nan mutumin Aremiya",
"body": "\"ya bar Na'aman mutumin Aremiya haka kawai\""
},
{
"title": "ta wurin rashin karɓa",
"body": "\"saboda bai karɓa ba\""
},
{
"title": "daga hannunsa",
"body": "A nan Na'aman an misaltashi da daga hannunsa a jaddada ayyukan bayarwa. AT: \"da ga shi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh yana raye",
"body": "\"muddin Yahweh yana raye.\" A nan Gehazi ya haɗaYahwehya tabbabatar da anbinda da yayi shirin yi. Wannan wata hanya ce ta yin alkawari. AT: \"Muddin Yahweh na raye, na yi maka alkawari\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ina roƙo ka ba su jaka biyu na zinariya, da kayan alfarma guda biyu.''",
"body": "Gehazi yana tambayar Na'aman ya bashi waɗannan abubuwa saboda ya kaiwa annabin. AT: \"ina roƙon ka ka ba ni jaka biyu na zinariya da kayan alfarma guda biyu in kai masu\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "Duba",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]