"body": "Anan ana nufin Na'aman da hannunsa don ƙarfafa aikin bayarwa. AT: \"daga gare shi\" A nan Na'aman an misaltashi da daga hannunsa a jaddada ayyukan bayarwa. AT: \"da ga shi\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "\"muddin Yahweh yana raye.\" A nan Gehazi ya haɗaYahwehya tabbabatar da anbinda da yayi shirin yi. Wannan wata hanya ce ta yin alkawari. AT: \"Muddin Yahweh na raye, na yi maka alkawari\" (Duba: figs_simile)"
"body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Gehazi yana tambayar Na'aman ya bashi waɗannan abubuwa saboda ya kaiwa annabin. AT: \"ina roƙon ka ka ba ni jaka biyu na zinariya da kayan alfarma guda biyu in kai masu\" (Duba: figs_explicit) "