ha_psa_tq_l2/64/07.txt

14 lines
492 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Menene Allah zai yi wa makiyan Dauda?",
"body": "Allah zai harbe su kuma yanzu-yanzu za su ji ciwo daga kibiyoyinsa"
},
{
"title": "Domin ayukkan Allah, menene zai ga maƙiyan?",
"body": "Maƙiyan zasu yi tuntuɓe kuma waɗanda sun gan su zasu kaɗa kansu"
},
{
"title": "Menene dukkan mutane zasu ce idan Allah ya hukunta maƙiyan Dauda?",
"body": "Dukkan mutane zasu firgita, su shaida ayyukan Allah, kuma cikin hikima zasu yi tunani a kan abin da ya yi"
}
]