14 lines
492 B
Plaintext
14 lines
492 B
Plaintext
|
[
|
||
|
{
|
||
|
"title": "menene Allah zai yi wa makiyan Dauda?",
|
||
|
"body": "Allah zai harbe su kuma yanzu-yanzu za su ji ciwo daga kibiyoyinsa"
|
||
|
},
|
||
|
{
|
||
|
"title": "domin ayukkan Allah, menene zai ga maƙiyan?",
|
||
|
"body": "maƙiyan zasu yi tuntuɓe kuma waɗanda sun gan su zasu kaɗa kansu"
|
||
|
},
|
||
|
{
|
||
|
"title": "menene dukkan mutane zasu ce idan Allah ya hukunta maƙiyan Dauda?",
|
||
|
"body": "dukkan mutane zasu firgita, su shaida ayyukan Allah, kuma cikin hikima zasu yi tunani a kan abin da ya yi"
|
||
|
}
|
||
|
]
|