Tue Jul 28 2020 15:37:52 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-07-28 15:37:55 +01:00
parent 20a731bb13
commit 26c0e46387
729 changed files with 7045 additions and 3 deletions

22
01/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,22 @@
[
{
"title": "Ina ne mutum mai albarka ba zai yi tafiya ba?",
"body": "ba zai yi tafiya a cikin shawarar miyagu ba."
},
{
"title": "Ina ne mutum mai albarka ba zai zauna ba?",
"body": " Ba ya zaunawa tare da masu ba'a."
},
{
"title": "Ina ne mutum mai albarka ba zai tsaya ba?",
"body": "Ba ya tsayawa a hanyar masu zunubi."
},
{
"title": "Yaushe ne mutum mai albarka yake nazari a kan shari'a?",
"body": "Ya na nazarinta dare da rana."
},
{
"title": "A cikin me mutum mai albarka yake jin dade?",
"body": "Ya na jin dadin shari'ar Yahweh."
}
]

10
01/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Yaya mutum mai albarka yake?",
"body": "Ya na kamar itacen da aka dasa a gefen korama."
},
{
"title": "Menene zai faru da duk ayukan mutum mai albarka?",
"body": "Ya kan yi nasara a dukkan abin da ya ke yi."
}
]

10
01/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Yaya mugaye suke?",
"body": "Suna kamar yayi wanda iska ke kwashewa."
},
{
"title": "Me zai faru da mugaye a shari'a?",
"body": "Ba za su tsaya a shari'ar ba."
}
]

10
01/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Wanene ya amince da hanyar adalai?",
"body": "Yahweh ya amince da hanyar adalai."
},
{
"title": "Me zai faru da hanyar mugaye?",
"body": "Hanyar mugaye za ta lalace."
}
]

10
02/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Su wa ye ne masu mulki ke makarkashiya a kan su?",
"body": "Suna shirya makarkashiya tare su yi gaba da Yahweh da kuma zababbensa Almasihu."
},
{
"title": "Me masu mulkin suke so su tsaga kuma su jefar?",
"body": "Suna so su tsaga karkiyar da Yahweh da zabebbensa Almasihu suka dora kansu kuma su jefar da sarkokinsu."
}
]

6
02/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Wanene yake zaune a sammai kuma yana ba'a wa kasashe masu tawaye?",
"body": "Ubangiji yana yi masu ba'a."
}
]

10
02/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Wanene Ubangiji ya shafe?",
"body": "Ubangiji ya shafe sarkinsa a Sihiyona, a dutsensa mai sarki."
},
{
"title": "Wane umurni ne Yahweh ya ba wa marubucin?",
"body": "Yahweh yace, \"kai dana ne! wannan rana na zama mahaifinka.\""
}
]

10
02/08.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh dai yi da kasashe da yankunan duniya?",
"body": "Yahweh dai ba da su masayin gadonku da mallakarku."
},
{
"title": "Me dai faru da kasashen?",
"body": "Za'a farfashe da ragargaza su."
}
]

6
02/10.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yaya sarakuna da masu mulki zasu amsa wa umurnin Yahweh?",
"body": "Da su bauta wa Yahweh da tsoro da kuma murna tare da rawar jiki."
}
]

10
02/12.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me sarakunan da su bada goyon baya ga dan Yahweh?",
"body": "Da su bashi goyon baya don kada yayi fushi kuma ba za su mutu ba."
},
{
"title": "Me zai faru ga duk wanda mafakan na cikin dan?",
"body": "Za su zama masu albarka."
}
]

6
03/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene yan gaban Dauda sun yi masa?",
"body": "Sun juya sun kai masa hari."
}
]

10
03/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Da menene Dauda ya kwatanta Yahweh?",
"body": "Yahweh garkuwa ne gare shi, darajar sha, kuma wanda ke tallafar kaina."
},
{
"title": "Me Yahweh yayi a lokacin da Dauda ya daga muryarsa gare si?",
"body": "Ya amsa daga tsattsarkan dutsen sa."
}
]

6
03/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Wanene Dauda da zai ji tsoro ba don kariyan Yahweh?",
"body": "Dauda ba zai ji tsoron mutanen da suka kewaye shi ba."
}
]

10
03/07.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Me Yahweh zai yi da abokan gaban Dauda?",
"body": "Zai buga dukan abokan gabansa a mukamuki, zai kakkarye haƙoran mugaye."
},
{
"title": "Ceto na zuwa daga wurin wa?",
"body": "Ceto zai zo daga wurin Yahweh."
}
]

6
04/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yace ya amsa lokacin da yayi kira?",
"body": "Dauda yayi addu'a wa Allahnsa mai adalci don ya amsa masa lokacin da yayi kira."
}
]

10
04/02.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene mutanen suke yi da daukakar Dauda?",
"body": "Suna juya daukakarsa zuwa kunya."
},
{
"title": "Menene Yahweh ya kebe?",
"body": "Ya keɓe masu tsoronsa don kansa."
}
]

14
04/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Ta yaya Dauda ya ce yayi nazari?",
"body": "Ya ce, \"yi nazari a cikin zukatanka a kan gadonka kuma ka yi shiru.\""
},
{
"title": "Wanne irin hadaya Dauda ya ce zai mika?",
"body": "Ya ce zai mika hadayun masu adalci."
},
{
"title": "A cikin wa Dauda ya che zai dogara?",
"body": "Ya ce dogara cikin yahweh."
}
]

18
04/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,18 @@
[
{
"title": "Menene mutane masu yawa za su ce?",
"body": "Za su ce, \"wa zai nuna mana abu mai kyau?\""
},
{
"title": "Menene Dauda ya roka Yahweh ya daga?",
"body": "Ya roki Yahweh ya daga hasken fuskarsa a kan su."
},
{
"title": "Me Yehweh ya ba wa zuciyar Dauda?",
"body": "Yahweh ya ba zuciyarsa farinciki fiye da na wadanda ke da wadatar hatsi da sabon ruwan inabi."
},
{
"title": "Wa yake kiyaye Dauda cikin lafiya lokacin da ya kwnata barci cikin salama?",
"body": "Yahweh ne kadai ke kiyaye Dauda cikin lafiya."
}
]

14
05/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Waye Dauda yake roka ya ya ji kiran sa kuma yayi tunanin nishe-nishensa?",
"body": "Dauda na rokan Yehweh ya ji kiransa kuma yayi tunani akan nishe-nishensa."
},
{
"title": "Wanne suna ne Dauda na amfani da shi ga wanda yake jin muryar kiransa?",
"body": "Dauda na kiran sa, \"sarki da kuma Allahnsa.\""
},
{
"title": "Me Dauda zai yi da tsafe?",
"body": "Zai kawo rokonsa ga Yahweh ya kuma jira."
}
]

22
05/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,22 @@
[
{
"title": "Menene Allah ba zai iya yi ba?",
"body": "Baya yarda da mugunta ba, kuma mugayen mutane basu zaman bakinsa."
},
{
"title": "Wanene ba zai tsaya a gaban Allah ba?",
"body": "Masu fahariya ba za su tsaya a gaban Allah ba."
},
{
"title": "Wa Allah ya tsana?",
"body": "Allah ya tsane duk mai aikata mugunta."
},
{
"title": "Menene Allah zai yi wa makaryata?",
"body": "Allah zai hallaka makaryata."
},
{
"title": "Wanene Yahweh ya rena?",
"body": "Yahweh na rena masu tarzoma da mayaudaran mutane."
}
]

14
05/07.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Don me Dauda zai zo cikin gidan Yahweh?",
"body": "Dauda zai zo gidan Yahweh domin girman alkawarin Yahweh mai aminci"
},
{
"title": "Ta yaya Dauda zai rusuna ta wurin haikalin Yahweh mai tsarki?",
"body": "Dauda zai rusuna cikin girmamawa."
},
{
"title": "Don me Dauda ya roki Ubangiji ya bida shi cikin aminci?",
"body": "Dauda ya roki Ubangiji ya bida da shi cikin amincin ubangiji domin abokan gaban Dauda."
}
]

10
05/09.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda yake kamanta abokan gaban shi?",
"body": "Dauda yana kamanta abokan gabansa a matsayin wanda babu gaskiya a bakinsu, cikinsu mugunta ne, makogwaronsu kamar budadden kabari kuma sai lallaba a kan harshesu."
},
{
"title": "Menene Dauda yake rokan Allah yayi wa abokan gabansa sabili da yawan zunubansu a gaban Allah?",
"body": "Dauda na rokan Allah ya bayyana cewa abokan gabansa masu laifi ne."
}
]

10
05/11.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me wadanda suke fake cikin Allah za su yi ihun farinciki?",
"body": "Suyi ihun farinciki domin Allah ya kare su."
},
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa masu aminci?",
"body": "Yahweh zai albarkaci masu aminci kuma ya kewaye su da yardar sa kamar garkuwa."
}
]

10
06/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake roƙan Allah yayi?",
"body": "Ya roƙi Yahweh kar ya tsauta masa cikin fushinsa ko ya horo shi cikin fushinsa."
},
{
"title": "Menene Dauda yake roƙan Yahweh yayi domin shi mai tafke ne?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh yayi masi jinƙai ya warkar da shi."
}
]

10
06/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me Yahweh zai ceto lafiyan Dauda?",
"body": "Somin aminci alkawarin Yahweh."
},
{
"title": "Menene ba za a tuna cikin mutuwa ba?",
"body": "A cikin mutuwa ba za a tuna Yahweh ba."
}
]

10
06/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yakan yi a lokacin gajiya da nishi?",
"body": "Dukkan dare yana jikewa cikin tawayensa."
},
{
"title": "me ke faruwa da idanun Dauda domin makoki kuma domin makiyan sa?",
"body": "Idanunsa sun rage sun kuma yi rauni."
}
]

10
06/08.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me masu aikin mugunta sun gudu daga wurin Dauda?",
"body": "Gama Yahweh ya ji kukansu kuma rokona domin jinkai kuma ya yarda da addu'a na."
},
{
"title": "Me zai faru da abokan gaban Dauda?",
"body": "Dukkan abokan gabansa zasu ji kunya da babbar damuwa kuma za su juya baya tare da wulakanci"
}
]

14
07/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "A wurin wa ne Dauda sannun mafaka?",
"body": "Dauda na sannun mafaka a wurin Yahweh Allahnsa."
},
{
"title": "Menene Dauda yake rokan Yahweh yayi?",
"body": "Dauda ya rokan Yahweh ya cece shi daga masu neman shi, kuma ya kwace shi."
},
{
"title": "Menene Yahweh kadai zai iya yi wa Dauda?",
"body": "Yahweh ne kadai zai iya tsire Dauda."
}
]

10
07/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yace bai yi ba?",
"body": "Dauda yace wa Yahweh bai yi abin da abokan gabansa sun ce yayi kuma ba rashin adalchi a hannun sa."
},
{
"title": "Menene Dauda yace bai yi wa wanda suna zaman lafiya ko makiyansa ba?",
"body": "Dauda yace bai yi wani abu da ba dai-dai ba ga wanda yake zaman salama da shi, ko da wani mai gaba da sh."
}
]

6
07/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yace Yahweh yayi masa idan Dauda baya fadan gaskiya?",
"body": "Dauda yace Yahweh ya bar makiyan shi su nemi ransa har su kama shu, bari su take rayeyyen jikinsa, kuma su bar shi da kunya a kura."
}
]

14
07/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Menene Dauda na roƙan Yahweh yayi a lokacin fushi?",
"body": "Dauda na roƙan Yahweh tashi yayi gaba da hassalar abokan gabansa."
},
{
"title": "Menene Dauda yake roƙan Yahweh yayi saboda da shi?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya tashi ya aikata amintaccen umurni da a ka san sa da shi"
},
{
"title": "Menene Dauda yake sun Yahweh yayi da dukan ƙabilun?",
"body": "Dauda na sun Yahweh ya dauka wurinsa a kan dukan kabilun."
}
]

10
07/08.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Wanene Dauda yake so Yahweh ya saranta?",
"body": "Dauda na sun Yahweh ya saranta al'ummai."
},
{
"title": "Menene Dauda yace Allah mai adalci yakan yi?",
"body": "Dauda yace Allah yakan bincike zukata da hankali."
}
]

14
07/10.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Ina ne Dauda ke neman kariya?",
"body": "kariyan Dauda na zuwa daga wurin Allah."
},
{
"title": "Wanene Allah yake ceta?",
"body": "Allah na ceton masu adalci a zuciya."
},
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta Allah?",
"body": "Dauda ya kwatanta Allah a matsarin alkali mai adalci wanda ya ke jin fushi a kowacce rana."
}
]

6
07/12.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Allah zai yi idan mutum bai tuba ba?",
"body": "Allah zai wasa takobinsa ya kuma shirya bakansa don yaki."
}
]

14
07/14.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta mugunta a wurin mutum da bai tuba ba?",
"body": "Dauda a kwatata shi a matsayin mai ciki da mugunta, wanda ya shirya aiwatar da mugunta kuma ya haifi cutarwar karya."
},
{
"title": "Me ke faruwa da mai mugunta da ya haka rami?",
"body": "Ya fada cikin ramin da ya tune."
},
{
"title": "Me ke faruwa da mugun shirin da mugu yayi?",
"body": "Mugun shirin da yayi ya kan koma kansa kuma rikicin sa yakan kuma kansa."
}
]

10
07/17.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me Dauda zai gode wa Yahweh?",
"body": "Zai gode wa Yahweh don adalcin sa."
},
{
"title": "Ma wa Dauda zai yi wakan yabo?",
"body": "Dauda zai yi wakan yabo wa Yahwah Madaukaki."
}
]

14
08/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Sunan waye ke da muhimmanci duk duniya?",
"body": "Sunan Yahweh Ubangiji ne ke da muhimmanci"
},
{
"title": "Menene Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai?",
"body": "Yahweh ya shirya yabo."
},
{
"title": "Don menene Yahweh ya shirya yabo?",
"body": "Ya shirya yabo don ya tsai da abokan gaba da masu ramako."
}
]

14
08/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya duba da ya sa yayi tunani ce wa yan adam ba su da amfani?",
"body": "Ya dubi sararin sammai, wata, da kuma taurari."
},
{
"title": "Don me an kwantata yan adam da halittun sama?",
"body": "Yahweh ya maida yan adam kasa kadan da halittun sama."
},
{
"title": "Yahweh ya nada yan adam da me?",
"body": "Ya naɗa su da daukaka da daraja."
}
]

10
08/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh ya yi yan adam su yi?",
"body": "Yahweh ya yi yan adam su mulki dukkan aikin hannuwansa."
},
{
"title": "Menene wasu daga cikin abin da Yahweh ya sa a karkashin kafafun mutum?",
"body": "Ya sa dukkan tumaki da shanu, har ma da dabbobin jeji, da tsuntsayen samai, da kifayen teku, da dukkan halittin tekuna kasan kafafun mutum."
}
]

6
08/09.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Sunan wa ya ke da girma cikin dukkan duniya?",
"body": "Sunan Yahweh Ubangiji ne da girma."
}
]

6
09/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda zai yi godiya ga Yahweh kuma menene zai ce?",
"body": "Zai yi godiya ga Yahweh da dukkan zuciyarsa kuma ya furta dukkan abin mamakin da yayi."
}
]

10
09/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "me ya faru da abokan gaban Dauda sun juya baya?",
"body": "abokan gaban sun fadi sun mutu a gaban Yahweh"
},
{
"title": "menene alkali mai aminci yayi wa Dauda?",
"body": "alkali mai aminci ya zauna a kan kursiyansa kuma ya tsare aikin adalcin Dauda"
}
]

10
09/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene alkali mai aminci ya yi wa mugayen al'ummai?",
"body": "Ya ba wa al'ummai tsoro da kukan yaki, ya hallakar da mugaye, kuma ya toshe tunanin har abada."
},
{
"title": "Me ya faru da mugaye da alkali mai aminci ya yi nasara da biranensu?",
"body": "An rugurguje abokan gaba kuma dukka tunaninsu ya kare."
}
]

10
09/07.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Wa ya kasance har abada kuma ya kafa kursiyansa domin shari'a?",
"body": "Yahweh nn ya kasance har abada kuma ya kafa kursiyinsa domin shari'a."
},
{
"title": "Yaya Yahweh ya yi shari'a wa dukkan duniya kuma me yayi da al'ummai?",
"body": "Yahweh ya yi shari'a wa duniya da adalci kuma ya yi yanke shawaran gaskiya."
}
]

10
09/09.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa wanda an zalunta?",
"body": "Yahweh zai zama mafaka ga wanda an zalunta a lokacin damuwa."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roki Yahweh yayi wa wanda suna neman shi?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh kar yayi watsi da masu neman shi."
}
]

10
09/11.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya ce mutanen za su yi wa Yahweh, mai mulkin Sihiyona?",
"body": "Za su yi wakan yabo ga Yahweh kuma su fada wa al'ummai abin da Yahweh yayi."
},
{
"title": "Menene Allah baya mantawa?",
"body": "Baya manta kukan wadanda ake zalunta."
}
]

14
09/13.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake rokan Yahweh ya yi masa?",
"body": "Yana rokan Yahweh yayi masa jinƙai."
},
{
"title": "Wa yake zaluntan Dauda?",
"body": "Wanda sun tsani Dauda ne suke zaluntan sa."
},
{
"title": "Ina ne Dauda zai yi murna cikin ceto?",
"body": "Dauda zai yi murnan ceto a ƙofofin budurwan Sihiyona."
}
]

10
09/15.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Me ya faru da al'ummai?",
"body": "Al'ummai sun fada cikin ramin da suka haka kuma tarkon da suka kafa don su buya ya kama ƙafafonsu."
},
{
"title": "Wa ya bayyana kansa kuma yayi shari'a?",
"body": "Yahweh ya bayyana kansa ya kuma gudanar da shari'a."
}
]

10
09/17.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Ina ne an aika miyagu?",
"body": "An aika su lahira, wanda itace rabon dukkan wadanda sun manta da Allah."
},
{
"title": "Menene ba zai faru da masu bukata da wanda an zalunta ba?",
"body": "Ba za a manta da masu bukata ba ko begen waɗanda ake zalunta ya bace har abada."
}
]

10
09/19.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake sun Yahweh ya hana mutum daga yi?",
"body": "Dauda yana sun Yahweh ya tashi kuma kada ya bar mutum ya yi nasara."
},
{
"title": "Menene Dauda yake rokan Yahweh ya yo wa al'ummai?",
"body": "Yana rokan Yahweh ya tsoratar da su kuma su sani cewa su mutane ne kawai."
}
]

10
10/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Yaya ne Yahweh yake bi da marubucin?",
"body": "Marubunci yana ji kamar Yahweh na tsaye da nessa kuma ya boye kansa."
},
{
"title": "Menene marubucin ya roki Yahweh yayi wa mugayen mutane?",
"body": "Marubucin ya roki Yahweh ya bar tarkon da mugaye suka dana ya kama su."
}
]

6
10/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Don me mugun mutun baya neman Allah?",
"body": "Mugun mutum ba ya neman Allah domin yana da alfahari."
}
]

10
10/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene mugun mutun yake fada a zuciyarsa?",
"body": "Mugun mutum yace, \"ba zan taba faduwa ba; a cikin dukkan tsararraki ba zan sadu da wahala ba.\""
},
{
"title": "Menene ya cika bakin mugun mutum?",
"body": "Bakinsa na cike da zage-zage da yaudara, da mugayen kalmomi."
}
]

6
10/08.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Kamar wane dabba mugun mutum yake?",
"body": "Yana nan kamar zaki da ke buya a cikin kurmi ya kan kwanta yana faƙon wulaƙantattu"
}
]

10
10/11.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene mugun mutum ke fada a zuciyarsa a kan Allah?",
"body": "Mugun mutum na cewa, \"Allah ya manta; ya rufe fuskarsa; ba zai damu ya duba ba.\""
},
{
"title": "Yaya murubucin yake so Yahweh ya mai da martani ga mugun mutum?",
"body": "Yana so Yahweh ya daga hannunsa cikin hukunci kuma kar ya manta da waɗanda ake tsanantawa."
}
]

6
10/13.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene mugun mutun yake ce wa Allah a zuciyarsa?",
"body": "Yane cewa, \"ba zai kama ni da wani alhaki ba.\""
}
]

10
10/15.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Tunanin me mugu yake yi a kan aikin muguntarsa?",
"body": "Ya dauka Allah ba zai gane ba."
},
{
"title": "Yaya Yahweh ya ke mai da martani ga bukatun tsanantattu?",
"body": "Yana karfafa zuciyarsu, ya ji addu'arsu, kuma ya tsare su."
}
]

14
11/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Kariyan Dauda na zuwa dagan wurin wanene?",
"body": "Yahweh ne na kare Dauda."
},
{
"title": "Menene mutane za su ce game da ran Dauda?",
"body": "Za su ce masa ya tsere kamar tsuntsu zuwa tsauni."
},
{
"title": "Yaya mugaye ke shirya farmaki wa masu adalci a zuciyarsu?",
"body": "Sun shirya bakansu kuma sun shirya da mashin su."
}
]

6
11/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh yake yi a cikin haikalinsa mai tsarki?",
"body": "Idanuwansa suna kallo kuma suna gwada 'ya'yan 'yan adam."
}
]

22
11/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,22 @@
[
{
"title": "Wanene Yahweh yake gwadawa?",
"body": "Yana gwada kirki da miyagu dukka."
},
{
"title": "Wanene Yahweh ya tsana?",
"body": "Ya tsane wanda suna ƙaunar tashin hankali."
},
{
"title": "Menene Yahweh yake yi wa mugaye?",
"body": "Yana ruwan garwashin wuta da kibiritu a kan su kuma zuba iska mai konewa daga finjilarsa."
},
{
"title": "Tunanin menene Yahweh yake yi a kan masu adalci?",
"body": "Yana kaunar adalci."
},
{
"title": "Me zai faru ga masu gaskiya?",
"body": "Masu gaskiya za su ga fuskar Yahweh."
}
]

6
12/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Don me Dauda yake neman taimakon Yahweh?",
"body": "Dauda na neman taimakon Yehweh domin mutanen kirki sun bace kuma amintattu sun ɓace."
}
]

14
12/02.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Yaya kowanne mutum yake magana da makwabcinsa?",
"body": "Kowane mutum na maganar banza wa makwabcinsa, kuma da maganar yaudarar leɓuna da kuma zuciya biyu."
},
{
"title": "Menene Dauda yake so Yahweh ya yi da lebuna masu yaudara?",
"body": "Dauda yana so Yahweh ya yanke dukkan lebe mai yaudara kuma harshe ya rika fadin manya abubuwa."
},
{
"title": "Wanne maganar yaudara ne wasu ke fada?",
"body": "Wasu sun ce, \"ta wurin harshenmu zamu yinjaya. sa'ad da lebunanmu suka yi magana, waye zai zama gwani a basanmu?\""
}
]

6
12/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa matalauta da kuma masu buƙata?",
"body": "Yahweh zai tashi ya kuma tanada kariyar da su ke nema."
}
]

14
12/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Kalmomin Yahweh kamar menene yake?",
"body": "Kalmomin Yahweh na da tsabta kamar azurfa da aka narkar a tanderun wuta kuma a ka tace har sau bakwai."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roƙi Yahweh ya yi da mutanen kirki?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya kiyyaye kuma ya tsare su daga muguwar tsara har abada."
},
{
"title": "Menene ya sa mugaye na tafiya a ko'ina?",
"body": "Mugaye suna tafiya ko'ina a lokacin da mugunta ke daukaka a cikin 'yan adam."
}
]

18
13/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,18 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda yake son Yahweh ya amsa masa addu'arsa?",
"body": "Ya roki Yahweh ya dube shi, ya amsa masa, kuma ya bashi haske ga idanuwansa."
},
{
"title": "Menene Dauda ke tsoro zai faru idan Yahweh bai amsa masa ba? ",
"body": "Dauda na tsoro zai yi barci cikin mutuwa."
},
{
"title": "Menene Dauda baya son abokan gabansa su fada a kansa?",
"body": "Baya so su ce sun yi nasara a kansa kuma sun yinjaye abokan gabansu."
},
{
"title": "Me zai faru idan an yi nasara a kan Dauda?",
"body": "Abokan gabansa za su murna saboda faduwarsa."
}
]

14
13/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Dauda na dogara cikin menene?",
"body": "Dauda na dogara ga amintaccen alkawarin Yahweh."
},
{
"title": "Zuciyar Dauda na murna cikin menene?",
"body": "Zuciyarsa na murna cikin ceton Yahweh."
},
{
"title": "Don me Dauda zai yi waka ga Yahweh?",
"body": "Dauda zai yi waka domin Yahweh ya yi masa abin kirki kwarai."
}
]

6
14/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene wawa yace a zuciyarsa?",
"body": "Wawa yace, \"Babu Allah.\""
}
]

10
14/02.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me Yahweh ya dubi kasa daga sama a kan 'yan adam?",
"body": "Ya dubi kasa domin ya ga ko akwai mai fahimta, wanda ke neman sa."
},
{
"title": "Wanene ya juya ya zama mara kirki?",
"body": "Dukkansu sun juya sun zama marasa kirki."
}
]

6
14/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Wanene baya kiran Yahweh?",
"body": "Waɗanda suke aikata laifi kuma wadanda suke cin mutanen Dauda kamar yadda suke cin gurasa, kuma basu kiran sunan Yahweh."
}
]

10
14/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Don me wadanda basu kiran sunan Yahweh sun razana da fargaba?",
"body": "Sun razana da fargaba domin Allah yana tare da taruwar adalai."
},
{
"title": "Wanene mafakar matalaucin mutum?",
"body": "Yahweh ne mafakarsa."
}
]

10
14/07.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake so ya zo daga Sihiyona?",
"body": "Dauda yana son ceton Isra'ila ya zo daga Sihiyona."
},
{
"title": "Yaushe Yakubu zai yi murna kuma Isra'ila su yi farinciki?",
"body": "Sa'ad da Yahweh ya dawo da mutanensa daga bauta."
}
]

6
146/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "",
"body": ""
}
]

6
15/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Wanne irin mutum ne zai iya tsaya wa a rumfar sujadar Yahweh kuma ya ina zama a tudun ka mai tsarki?",
"body": "Duk mutum da bashi da laifi, wanda ke aikata abin dake dai-dai, wanda kuma ye ke fadar gaskiya daga zuciyarsa zai iya tsayawa a rumfar sujada kuma ya tsaya a tudun sa mai tsarki."
}
]

6
15/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene mutum marasa zargi ba zai yi da harshensa ba?",
"body": "Ba ya ɓatanci da harshensa."
}
]

26
15/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,26 @@
[
{
"title": "Wanene mutum mara zargi ya rena?",
"body": "Ya rena mutumun wofi."
},
{
"title": "Wanene mutum mara zargi ya girmama?",
"body": "Yana girmama wadanda ke tsoron Yahweh"
},
{
"title": "Idan ya rantse ba don kansa ba, menene baya yi?",
"body": "Baya fasa alƙawarinsa."
},
{
"title": "Idan mutum mara zargi ya bada bashin kudi, menene baya yi?",
"body": "Baya karɓar ruwa a kan kuɗin."
},
{
"title": "Menene mutum mara zargi baya karban cin hanci yayi?",
"body": "Baya karbar cin hanci domin ya yi shaidar zur a kan marar laifi."
},
{
"title": "Menene ba zai taba faruwa da mutum mara zargi da ke yin wadannan abubuwa?",
"body": "Ba zai taba girgiza ba."
}
]

14
16/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya roki Allah ya yi masa?",
"body": "Yana son Allah ya tsare shi domin mafakarsa a wurin Allah ne."
},
{
"title": "Menene Dauda ya gane game da dangantakarsa da Yahweh?",
"body": "Dauda ya gane cewa Yahweh ne Ubangijin shi, kuma nagartan Dauda banza ne idan baya tare da Yahweh."
},
{
"title": "Su wanene tsarkaka a duniya?",
"body": "Sune mutane masu kirki wadanda murnan Dauda a gare su yake."
}
]

10
16/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Me zai faru ga wadanda suna neman wasu alloli?",
"body": "Wahalar wanda ke neman waɗansu alloli zai ƙaru."
},
{
"title": "Ta wanne hanya ne Dauda ba zai bauta wa wasu alloli ba?",
"body": "Ba zai zuba masu baye-baye na shan jini wa allolinsu ba, ko ya furta sunayensu da lebensa ba."
}
]

6
16/05.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya gane a kan abubuwa da Yahweh yake yi masa?",
"body": "Yahweh na rike da rabon Dauda, yana bashi wurarren jin dadi, kuma yana bashi gado mai ɗaɗi."
}
]

6
16/07.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Don me Dauda na albarkan Yahweh?",
"body": "Dauda na albarkan Yahweh domin Yahweh na bashi shawara."
}
]

10
16/09.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Yaya zuciyar Dauda na mai da martani ga Yahweh?",
"body": "Zuciyarsa Dauda na da murna, kuma yana daukaka Yahweh."
},
{
"title": "Menene Yahweh ba zai bari ya faru da wanda ya rike alkawarinsa da amince?",
"body": "Yahweh ba za ya bar sha ya ga rami ba."
}
]

6
16/11.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Wanne abu ne Dauda ke samu daga wurin Yahweh?",
"body": "Yahweh na koya wa Dauda hanyar rai, ya bashi farinciki, kuma da murna da zai zauna a hannun damarda har abada."
}
]

10
17/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya roki Allah ya yi masa?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga rokonka don adalci, ya saurari kiran neman taimako, kuma ya kasa kunne ga addu'arsa"
},
{
"title": "Menene Dauda ya yi addu'a ya samu a fuskar Yahweh?",
"body": "Dauda yayi addu'a baratarwarsa da zo daga wurin Yahweh."
}
]

6
17/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene zai faru da Dauda idan Yahweh ya je masa da dare?",
"body": "Yahweh zai tsarkakeshi kuma ba za a sami shirin wata mugunta ba ko bakinsa yayi wata sabo."
}
]

6
17/04.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda ya tsare kansa daga hanyoyin marasa bin doka?",
"body": "Yana cikin maganar leben Yahweh cewa Dauda ya tsare kansa daga marasa bin doka."
}
]

14
17/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Don menene Dauda ya kira Allah?",
"body": "Dauda na kiran Allah domin Allah na amsa masa."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roki Allah ya nuna mai?",
"body": "Ya roki Allah ya nuna mai alkawarinsa mai amince a hanya mai kyau."
},
{
"title": "Waye ne Allah ya ceca da hannun damarsa?",
"body": "Yana ceton wadanda suna neman mafaka a gare shi daga wurin maƙiyansa."
}
]

10
17/08.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta hnayoyi da Allah yake tsare shi daga mugayen abokan gaba da suka zarge shi?",
"body": "Allah zai tsare Dauda kamar kwayar idanunsa ta wurin boye Dauda a karkashin inuwar fukafukin Allah."
},
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta abokan gabansa?",
"body": "Yace abokan gabarsa basu jin tausayin kowa, bakunansu na magana da fahariya."
}
]

6
17/11.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene abokan gaba Dauda sun yi masa?",
"body": "Sun kewaye sawayensa kuma sun sa idanuwansu don su fyada ni kasa."
}
]

14
17/13.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,14 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya roki Yahweh ya yi wa abokan ganasa?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya tashi, ya kai tari wa abokan gabansa kuma ya jefar da su a kasa a kan fuskokinsu"
},
{
"title": "Daga hannun waye ne Dauda yake rokan Yahweh ya cece shi? ",
"body": "Yana rokan Yahweh ya cece daga mutanen wannan duniya wadanda arzikin a cikin wannan rayuwa ne kaɗai."
},
{
"title": "Yaya Yahweh zai tanada wa waɗanda yake kauna?",
"body": "Yahweh zai cika su da arziki kuma za su zama da 'ya'ya dayawa wanda zasu bar wadatarsu ga 'ya'yansu"
}
]

6
17/15.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake so ya faru idan ya ga fuskar Yahweh a cikin adalci?",
"body": "Zai gamsu sa'ad da ya gan Yahweh."
}
]

6
18/01.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Wanne emoshen ne Dauda ya nuna wa Yahweh?",
"body": "Yace, \"Ina kaunar ka.\""
}
]

6
18/02.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Me zai faru idan Dauda ya kira Yahweh?",
"body": "Za a cece Dauda daga abokan gabansa."
}
]

6
18/06.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Ina ne Yahweh yake da ya ji muryan Dauda?",
"body": "Yahweh ya ji muryan Dauda daga haikalinsa."
}
]

6
18/07.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Don menene ginshikin duwatsu sun girgiza?",
"body": "Sub girgiza domin Allah ya husata."
}
]

6
18/09.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yaya Yahweh ya sauko daga sammai?",
"body": "Ya hau kan kerub ya tashi, ya yi tafiya a kan fikafikan iska."
}
]

6
18/13.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yaya Yahweh ya wasar da abokan gabansa?",
"body": "Ya harba kibansa ya warwatsar da su."
}
]

6
18/15.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene ya tona asirin ginshikin duniya?",
"body": "Kukan yakin Yahweh kuma da hurawa mai karfi ta numfashin kafofin hancinka."
}
]

6
18/16.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yahweh ya tsamo Dauda daga cikin menene?",
"body": "Ya tsamo Dauda daga cikin ruwa mai zurfi."
}
]

6
18/18.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Don me Yahweh ya cece Dauda?",
"body": "Yahweh ya cece Dauda domin yana farinciki da shi."
}
]

10
18/27.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh ya yi wahalallun mutane?",
"body": "Ya cece raunannun mutane."
},
{
"title": "Menene Yahweh yayi wa masu girmankai, da suka daga idanunsu?",
"body": "Ya kasƙantar da masu girman kai da suka daga idanunsu."
}
]

6
18/30.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwantata hanyar Yahweh?",
"body": "Yace hanyar Yahweh dai-dai ne."
}
]

Some files were not shown because too many files have changed in this diff Show More