[
{
"title": "Don mene ne Dauda yake da ɓacin rai?",
"body": "Yana da ɓacin rai domin shaidun marasa adalci sun tashi sun yi masa zargin ƙarya, kuma sun säka masa nagarta da mugunta."
}
]