[ { "title": "Don mene ne Dauda yake da ɓacin rai?", "body": "Yana da ɓacin rai domin shaidun marasa adalci sun tashi sun yi masa zargin ƙarya, kuma sun säka masa nagarta da mugunta." } ]