"title": "Yaya Dauda ya kwatanta waɗanda ke tsaye ƙassa da sama?",
"body": "Ba shakka mutanen da basu da matsayi ba komai bane, waɗanda ke da matsayin kuma ƙarya ne. Idan a ka auna su a ma'auni ba su da nauyi, inda za a haɗa su a auna ba su da nauyin komai."