[ { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta waɗanda ke tsaye ƙassa da sama?", "body": "Ba shakka mutanen da basu da matsayi ba komai bane, waɗanda ke da matsayin kuma ƙarya ne. Idan a ka auna su a ma'auni ba su da nauyi, inda za a haɗa su a auna ba su da nauyin komai." }, { "title": "A kan mene ne Dauda yace mutane kada su sa zuciyarsu?", "body": "Yace kada ku dogara ga aikin zalunci ko ƙwace, kada ku sa begenku ga dukiyar wofi, gama ba su da amfanin komai." } ]