626 B
626 B
Zebedi
Gaskiya
Zebedi mai sũ ne wato kamun kifi ne wanda aka san da shi sabili da 'ya'yansa, Yakubu da Yahaya, almajiran Yesu. Ana kiransu a cikin Sabon Alƙawari a matsayin "'ya'yan Zebedi."
- 'Ya'yan Zebedi su ma masu sũ ne wato kamun kifi ne suna kuma aiki tare da shi su kama kifi.
- Yakubu da Yahaya suka bar kamun kifi tare da mahaifinsu Zebedi suka kuma tafi tare da Yesu.
(Hakanan duba: almajiri, mai sũ ko kamun kifi, Yakubu (ɗan Zebedi), Yahaya (manzo))
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Yahaya 21:1-3
- Luka 05:8-11
- Markus 01:19-20
- Matiyu 04:21-22
- Matiyu 20:20
- Matiyu 26:36-38