22 lines
626 B
Markdown
22 lines
626 B
Markdown
|
# Zebedi
|
||
|
|
||
|
## Gaskiya
|
||
|
|
||
|
Zebedi mai sũ ne wato kamun kifi ne wanda aka san da shi sabili da 'ya'yansa, Yakubu da Yahaya, almajiran Yesu. Ana kiransu a cikin Sabon Alƙawari a matsayin "'ya'yan Zebedi."
|
||
|
|
||
|
* 'Ya'yan Zebedi su ma masu sũ ne wato kamun kifi ne suna kuma aiki tare da shi su kama kifi.
|
||
|
* Yakubu da Yahaya suka bar kamun kifi tare da mahaifinsu Zebedi suka kuma tafi tare da Yesu.
|
||
|
|
||
|
|
||
|
(Hakanan duba: almajiri, mai sũ ko kamun kifi, Yakubu (ɗan Zebedi), Yahaya (manzo))
|
||
|
|
||
|
|
||
|
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
|
||
|
|
||
|
* Yahaya 21:1-3
|
||
|
* Luka 05:8-11
|
||
|
* Markus 01:19-20
|
||
|
* Matiyu 04:21-22
|
||
|
* Matiyu 20:20
|
||
|
* Matiyu 26:36-38
|