ha_tw/bible/names/vashti.md

19 lines
472 B
Markdown

# Bashti
## Gaskiya
A cikin lIttafin Tsohon Alƙawari na Esta, Bashti matar Ahaserus, sarkin Fasiya ce.
* Sarki Ahaserus ya kori Sarauniya Bashti sa'ad da ta ƙi yin biyayya da umurninsa zuwa nuna kyaunta ga bugaggun bãƙinsa.
* Ta dalilin haka kuwa, aka yi neman sabuwar sarauniya da haka aka zaɓi Esta ta zama sabuwar matar sarki.
(Hakanan duba: Ahaserus, Esta, Fasiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* Esta 01:9-11
* Esta 02:1-2
* Esta 02:17-18