472 B
472 B
Bashti
Gaskiya
A cikin lIttafin Tsohon Alƙawari na Esta, Bashti matar Ahaserus, sarkin Fasiya ce.
- Sarki Ahaserus ya kori Sarauniya Bashti sa'ad da ta ƙi yin biyayya da umurninsa zuwa nuna kyaunta ga bugaggun bãƙinsa.
- Ta dalilin haka kuwa, aka yi neman sabuwar sarauniya da haka aka zaɓi Esta ta zama sabuwar matar sarki.
(Hakanan duba: Ahaserus, Esta, Fasiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Esta 01:9-11
- Esta 02:1-2
- Esta 02:17-18