776 B
776 B
Yowab
Gaskiya
Yowab muhimmin shugaban sojoji ne na Sarki Dauda cikin dukkan zamanin mulkin Dauda.
- Kafin Dauda ya zama sarki, Yowab dama yana ɗaya daga cikin amintattun mabiyansa.
- Daga bisani, a lokacin mulkin Dauda a matsayin sarkin Isra'ila, Yowab ya zama hafsa na rundunar sojojin Sarki Dauda.
- Yowab kuma ɗa ne ga Dauda, tunda mahaifiyarsa 'yar'uwar Dauda ce.
- Sa'ad da Absalom ɗan Dauda ya bayar da shi ta wurin ƙoƙarin karɓe mulkinsa, Yowab ya kashe Absalom domin ya kiyaye sarki.
- Yowab hazaƙaƙƙen mayaƙi ne ya kuma kashe mutane da yawa waɗanda suke maƙiyan Isra'ila.
(Hakanan duba: Absalom, Dauda)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 02:16-17
- 1 Sarakuna 01:07
- 1 Sama'ila 26:6-8
- 2 Sama'ila 02:18
- Nehemiya 07:11