ha_tw/bible/names/joab.md

23 lines
776 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-06-08 22:05:51 +00:00
# Yowab
## Gaskiya
Yowab muhimmin shugaban sojoji ne na Sarki Dauda cikin dukkan zamanin mulkin Dauda.
* Kafin Dauda ya zama sarki, Yowab dama yana ɗaya daga cikin amintattun mabiyansa.
* Daga bisani, a lokacin mulkin Dauda a matsayin sarkin Isra'ila, Yowab ya zama hafsa na rundunar sojojin Sarki Dauda.
* Yowab kuma ɗa ne ga Dauda, tunda mahaifiyarsa 'yar'uwar Dauda ce.
* Sa'ad da Absalom ɗan Dauda ya bayar da shi ta wurin ƙoƙarin karɓe mulkinsa, Yowab ya kashe Absalom domin ya kiyaye sarki.
* Yowab hazaƙaƙƙen mayaƙi ne ya kuma kashe mutane da yawa waɗanda suke maƙiyan Isra'ila.
(Hakanan duba: Absalom, Dauda)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 1 Tarihi 02:16-17
* 1 Sarakuna 01:07
* 1 Sama'ila 26:6-8
* 2 Sama'ila 02:18
* Nehemiya 07:11