27 lines
952 B
Markdown
27 lines
952 B
Markdown
# dutse, duwatsu, jifa
|
|
|
|
## Ma'ana
|
|
|
|
Dutse wani karamin abu ne "a Jifi wani" na nufi a jefa wa wani duwatsu da manyan duwatsu ga wani mutum da niyyar kashe shi. "jifa" yanayi ne na jifan wani.
|
|
|
|
* A zamanin dã, jifa abu ne mai sauƙi a matsayin hanyar hukunta wanda ya yi laifi.
|
|
* Allah ya umarci shugabannin Isra'ilawa su jefe mutanen da suka yi zunubi, kamar na zina.
|
|
* A Sabon Alƙawari, Yesu ya gafarci matar da aka kama tana zina ya kuma hana mutane su jefe ta.
|
|
* Istifanus wanda shi ne mutum na farko a cikin Littafi Mai Tsarki da aka fara kashewa saboda shaidar Yesu, an jefe shi ne har ya mutu.
|
|
* A garin Listra, an jefi Manzo Bulus, amma bai mutu ta raunukansa ba.
|
|
|
|
|
|
(Hakanan duba: zina, aikata, laifi, mutuwa, Listra, shaida)
|
|
|
|
|
|
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
|
|
|
|
* Ayyukan Manzanni 07:57-58
|
|
* Ayyukan Manzanni 07:59-60
|
|
* Ayyukan Manzanni 14:05
|
|
* Ayyukan Manzanni 14: 19-20
|
|
* Yahaya 08:4-6
|
|
* Luka 13:34
|
|
* Luka 20:06
|
|
* Matiyu 23:37-39
|