952 B
952 B
dutse, duwatsu, jifa
Ma'ana
Dutse wani karamin abu ne "a Jifi wani" na nufi a jefa wa wani duwatsu da manyan duwatsu ga wani mutum da niyyar kashe shi. "jifa" yanayi ne na jifan wani.
- A zamanin dã, jifa abu ne mai sauƙi a matsayin hanyar hukunta wanda ya yi laifi.
- Allah ya umarci shugabannin Isra'ilawa su jefe mutanen da suka yi zunubi, kamar na zina.
- A Sabon Alƙawari, Yesu ya gafarci matar da aka kama tana zina ya kuma hana mutane su jefe ta.
- Istifanus wanda shi ne mutum na farko a cikin Littafi Mai Tsarki da aka fara kashewa saboda shaidar Yesu, an jefe shi ne har ya mutu.
- A garin Listra, an jefi Manzo Bulus, amma bai mutu ta raunukansa ba.
(Hakanan duba: zina, aikata, laifi, mutuwa, Listra, shaida)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 07:57-58
- Ayyukan Manzanni 07:59-60
- Ayyukan Manzanni 14:05
- Ayyukan Manzanni 14: 19-20
- Yahaya 08:4-6
- Luka 13:34
- Luka 20:06
- Matiyu 23:37-39