1.1 KiB
1.1 KiB
kãda mai laifi, kayarwa
Ma'ana
Wannan magana "kãda mai laifi " da "kayarwa" ana nufin sharianta mutum ne domin abin da bai yi dai dai ba.
- Yawancin lokaci "kãda mai laifi" ya haɗa da hukunta wannan mutumin domin abin da yayi da ba dai dai ba.
- Wani lokaci "kãda wa" yana da ma'ana haka zargin marar laifi ko a sharianta wani da haushi kwarai.
- Wannan kalma "kayarwa" ana nufin kãda wa ko zargin wani.
Shawarwarin Fassara:
- Ya danganta da yadda za a yi amfani da shi cikin nassi, za a iya fassara wannan kalma haka "shria'antawa tsawa maitsanani" ko "kushe mutum cikin rashin gaskiya."
- Wannan furci "kãda shi" za a iya juya shi zuwa "zartar da shari'a cewa wani yana da laifi" ko "a ce dole a hore shi domin zunubinsa."
- Wannan kalma "kayarwa" za a iya fassara shi haka "shari'antawa da haushi" ko "a furta wani da laifi" ko "hukunci domin laifi."
(Hakanan duba: alƙalai, horo)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Yahaya 03:20
- Ayuba 09:29
- Yahaya 05:24
- Luka 06:37
- Matiyu 12:07
- Littafin Lissafi 17:15-16
- Zabura 034:22
- Romawa 05:16