ha_tw/bible/names/reuben.md

21 lines
642 B
Markdown

# Ruben
## Gaskiya
Ruben shi ne ɗan fari na Yakub. Mahaifiyarsa itace Liya.
* Da 'yan'uwansa ke shirin su kashe ɗanɗan ƙaninsu Yosef, Ruben ya fishe ran usufu ta wurin gaya masu a maimakon haka su jefa shi can cikin rami.
* Daga baya Ruben ya komo domin ya kuɓutar da Yusufu, amma sauran 'yan'uwansa sun riga sun sayar da shi ga zama bawa ga 'yan kasuwan da ke wucewa.
* Zuriyar Ruben sun zama ɗaya daga cikin kabilu sha biyu na Isra'ila.
(Hakanan duba: Yakubu, Yosef (Tsohon Alƙawari), Liya, kabilu sha biyu na Isra'ila)
Wuraren ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* Farawa 29:32
* Farawa 35:21-22
* Farawa 42:22
* Farawa 42:37