# Ruben ## Gaskiya Ruben shi ne ɗan fari na Yakub. Mahaifiyarsa itace Liya. * Da 'yan'uwansa ke shirin su kashe ɗanɗan ƙaninsu Yosef, Ruben ya fishe ran usufu ta wurin gaya masu a maimakon haka su jefa shi can cikin rami. * Daga baya Ruben ya komo domin ya kuɓutar da Yusufu, amma sauran 'yan'uwansa sun riga sun sayar da shi ga zama bawa ga 'yan kasuwan da ke wucewa. * Zuriyar Ruben sun zama ɗaya daga cikin kabilu sha biyu na Isra'ila. (Hakanan duba: Yakubu, Yosef (Tsohon Alƙawari), Liya, kabilu sha biyu na Isra'ila) Wuraren ake samunsa a Littafi Mai Tsarki: * Farawa 29:32 * Farawa 35:21-22 * Farawa 42:22 * Farawa 42:37